Yadda Zakayi Apply Na Zama Wakilin Sayar Da Waya A Kamfanin Bryden Consulting Limited

  • Sunan aiki: Mobile Sales Agent
  • Lokacin aiki: Full time
  • Matakin karatu: BA/BSc/HND , OND
  • Albashi: 100,000
  • Lokacin rufewa: babu tsayayyan lokaci

Abubuwan da ake bukata:

OND, HND, B.Sc da dai sauransu.Tare da horon kwana daya, zaku iya aiki daga gida kuma kuna samun kwamishin da ya kai 100k (mafi ƙarancin) duk wata idan kun shiga ƙungiyarmu.

Yadda Zaka Nemi Aikin

Domin neman wannan aikin Danna Link dake kasa
👇
https://docs.google.com/forms/d/e/1FAIpQLSfxThVbXt53f2KvxWqAfKCGyf8HtCIca4GJjCSsbGsSdU3sBQ/viewform

Sai ka cika dukkan abubuwan da ake bukata.

Allah ya bada sa’a

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!