Yadda Zakucike Aikin Tukin Mota A Kamfanin International Alert.
Yadda Zakucike Aikin Tukin Mota A Kamfanin International Alert.
Assalamu Alaikum warahamatullahi Taala Wabarakatuhu Barkanku Dazuwa Wannan Site Namu Mai Albarka Na Howgist.com Shafin Taimakon Al, umma.
kaman yadda kukasani wannan Shafi Namu Mai Albarka Yana kawomuku abubuwa masu Amfani wadanda zasu amfaneku domin Hakane yauma yazomuku da wannan sabuwa hanya wacce zaku cike aikin Tukin Mota acikin wannan Kamfanin na international alert.
Dafarko idatai wannan kungiya Tana bukatar daukan maaikatanta na tuki wadanda suka iya Tukin Mota Kuma suke da lasisin tuki.
Sannan Suka Kara dacewa gawanda yake da bukatan Cikewa Dole ya Kasance yanadaya daga cikin wadannan Jihohin.
Gajerin Jihohin Da Maicikewa Yakamata Ya Kasance.
- Kaduba
- Zamfara
- Benue
- Sokoto
Sannan wannan Aiki na Tukin zaidauki shekara Daya ne.
Gamai Bukatan Cikewa Zaidanna Wannan Link Dake Kasa.
https://betajob.com.ng/driver-international-alert/21513
Zaa Rufe Ranar Cikewa Ranar
2/2/2023
Allah yabada saa ameen.