Muhimmiyar Sanarwa Daga Hukumar Kidaya Ta Kasa Wato CENSUS Adhoc

Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka da fatan kowa yama cikin koshin lafiya.

Hukumar ta ƙidaya ta jawo hankalin mutane kan wani message da ake turawa da sunan itane wanda yake haɗu da virtual training wanda za ayi training ɗin mutane online wandu muma munyi posting akai, to hukumar Ƙidaya NPC ta ƙaryata wannan saƙo inda tace wannan saƙon badaga wurinta ya fito bah saboda haka akiyaye 

Tun lokacin da aka dakatarda wannan aiki na census har zuwa hanzu hukumar National population commission NPC bata tsayarda ranarda za ayi training ɗin supervisors da enumerators bah don haka akiyaye duk wani message da ba ayatda dashi bah domin gujewa faɗawa mugun hali Allah ya kiyaye


Ga Irin message din da suke turowa ajikin hoton dake kasa


Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!