Trending

Yadda Zaku Cike Tallafin Karatu Na Kudi Da Wadannan Kwalin Karatun Kaman Haka NCE,HND,BSC,MSC,da PHD.

Yadda Zaku Cike Tallafin Karatu Na Kudi Da Wadannan Kwalin Karatun Kaman Haka NCE,HND,BSC,MSC,da PHD.

Assalamu Alaikum warahamatullahi Taala Wabarakatuhu Barkanku Dazuwa Wannan Site Namu Mai Albarka Na Howgist.com Shafine Na Taimakawa Al, umma.

Kaman yadda Kukeji masu karatun diploma da nce da and da BSC da PhD sune kadai zasu iya Cikewa Wannan tallafin karatun na kudi.

kaman yadda Kukeji fedaral scholership board sunkara budewa portal nasu domin na manyan makarantu na gaba da secondary Basu tallafin karatun na shekarar 2023.

Wadanda suke matakin first graduate (msc/phd) Suma zasu iya nema Amma dolene degree nasu yazamto suna matakin second class upper.

sannan wadanda suke amatsayin undergraduate Dole sukasance suna da 4.00 point ko sama da Haka .

sannan wadanda suke da diploma ko NCE ko HND sukuma zasu iya nema portal Yana bude daga 6/2 zuwa 20ga watan 3 na shekarar 2023.

ABUBUWAN DA MAI CIKEWA ZAIYI UPLOADING NASU

 • Admission Letter
 • CGPA Result

Sannan Wadanda Suke Karanta Wadannan Courses Sune Kadai Zasu iya Nema

 • Low
 • Environmental science
 • Education
 • Agriculture
 • Science and Technology
 • I.C.T
 • Medicine and Paramedicals
 • Vaterinary and pharmacy
 • Liberal Arts and social management science
 • Entrepreneur studies

YADDA ZAKU CIKE WANNAN AIKIN

Dannan Wannan Link Dake Kasa Domin Cikewa Kai Tsaye.

https://fsbn.com.ng/scholarships

Allah yabada saa ameen.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!