YANDA AKE RESET DIN WAYAR ANDROID
Yanda Ake Reset din Phone Cikin sauki
Wannan hanyar ta reset din waya za ta amfaneka ne idan ka tashi siyar da wayarka a kasuwa, ta hanyar reset ne kawai zaka goge komai naka dake cikin wayar ba tare da ka manta Wani muhimmin abu a ciki ba Wanda za a iya amfani dashi a cutar dakai
Don haka ya kamata kowa ya san yadda ake reset din waya saboda gaba.
Yadda ake reset din waya
- Zakaje settings, sannan kayo kasa ka shiga General management.
2 Zaka danna Reset, daga nan zaka Kara danna Factory data reset.
3 Sai ka danna Erase all data button, daga nan sai ka sanya PIN code din da kake amfani dashi wajen unlock din wayarka.
4 Daga nan sai ka danna Erase all Data daga nan wayar zata fara resetting.
To yanzu da kayi ma wayarka factory reset, zaka iya siyar da wayarka ga kowaye Kuma a ko Ina ba Sauran wani vital nfo naka da ke ciki.