Yanda zaka iya ganin password din kowanne kalar wifi

Yanda zaka iya gano password na kowanne kalar wifi

Assalamu alaikum warahmatullah en uwa barkan mu da sake saduwa daku a darasin yau

Kamar Yanda kuka gani a tittle Yau zamuyi magana ne akan abin daya shafi Yanda ake samun password din kowanne kalar wifi ta hanyar wani Application me matukar sauki da kuma muhimmanchi

Ya ake amfani dashi
Yanda ake amfani da wannan application zaka shuga cikinsa kai tsaye ze baka duk wani wifi da yake eriyar inda kake da kuma password din wannan wifi din ta Yanda zaka zabi wanda yafi yi maka sannan seka dauka password dinsa seka jonawa wayarka shi

Amfaninsa

Amfanin wannan application ze temaka maka sosai wajan kaga kayi amfani da duk wani wifi da yake kusa dakai a inda kake

Domin sauke wannan application din saika taba inda aka rubuta download now ?

Download now

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!