Yanda zaka boye sirrukanka Har abada ba wanda zai gansu

Yanda zaka boye sirrukanka Har abada ba wanda zai gansu

Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a mu’amala da wayoyinku.

Wannan wani Application ne?

sunan wannan App din Folder lock, wannan Application ne na ajiye kayan sirri, sannan wannan App din saukinsa da yake dashi da rashin nauyinsa tare da ingancinsa yasaka muka kawo muku shi domin jin dadinku.

Folder lock Application ne da ze baka damar ka ajiye dukkanin abubuwanka na sirri daga kan photos, videos da sauransu. Kuma ba wanda ya isa yaga abubuwan da ka ajiye dole sai kai kadai, dan haka acikin kwanciyar Hankali zaka ajiye abubuwan sirrikanka.

Sannan zaka iya yin backup na komai da ka rasa ko ka goge a wannan Application din, domin a wani lokacin mutum ya kan goge abubuwansa ba tare da ya sani ba, ko kuma baiyi zatan zasu amfane shi ba, da wannan Application din bayan ka goge zaka iya dawo dasu cikin sauki

Adan haka wannan App din ya zo maka da dukkan wannan

damar makin kawai kai aikink a ka shiga cikinsa don koyon

yanda ake amfani dashi cikin sauki

Download Now

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!