Yanda zaka maida wayarka kamar computer Cikin sauki
Min menu
Pages
Android Applications
Best computer launchee
Yanda zaka meda wayarka kamar computer
Assalamu alaikum warahmatullah ‘yan uwa barkan mu da sake saduwa daku a wani darasi me matukar muhimmanci akan wani application daze temaka muku sosai wajen kayatar da wayarku ta hannu ta zama tamkar wata karamar Computer.
Wanne application ne?
Application dinmu na yau application ne da ya shahara sosai domin kuwa an sake shi a karshen shekarar 2020, sannan sama da mutu miliyoyin sun saukeshi suna amfani dashi.
Hakika abun burgewa ne ka ga wayarka ta koma kamar computer, tsarin cikinta da kuma zaran kana bude ta kaga kamar ka kunna computer me tsarin Windos dama wasu abubuwan da dama a cikin wannan App din
dan haka muka yanke cewa zamu kawo muku wannan Launcher din domin jin dadinku da gyara izuwa ga wayarku wadda kullum take tare damu
Sauya cikin waya ya maida tsarin computer
Ze baka damar koyon Computer ta hanyar wayarka
Zaka iya gano duk inda abubuwanka suke sakamakon tsarin Computer da suka baka cikin sauki
Yana kara kyan waya, da zuwa da sabon sauyi
Yanda za kayi download dinsa
Kamar yanda kuke gani hanyar download din application dinnan bata da wahala ko kadan hanyace me sauki sosai kawai abin da zaka yi zaka danna wannan kalmar ta download dake kasa kai tsaye ze maka download din Cikin sauki
Yanda za kayi download dinsa
Ze baka damar koyon Computer ta hanyar wayarka batare da ka sauyi computer ba.
Amfaninsa zai tai maka maka wajen koyan computer a wayarku