Yanda zakayi recording na kiran Whatsapp ko nomal kira

Assalamu Alaikum yan uwa barkan mu da sake kasan cewa a cikin wannan sabon darasi. a yau nazo muku da wani muhimmin Applications wanda na tabbata zai burge ku.

WANNAN WANI APPLICATION NE

Sunan wannan Application Call Recoder Gold yana da matukar amfani zai baka damar yin recording na ko wanne irin kira kiran Whatsapp ne ko nomal kira.

YANDA ZAKAYI AMFANI DA WANNAN APPLICATION DIN

Da farko bayan kayi install na wannan muhimmin Application din idan ka shiga cikin sa zaka bashi damar yin aiki a cikin wayarka zaka danna Activite bayan ka danna zai kaikai bangaran Accessibility saika ka danna yanda akasa install services zaka ga sunan App din ya bayyana Call recorder gold tare WhatsToll for Whatsapp zakaga duk sun kawo ma Off saika bude su zuwa On daga nan zai sake kawo ma Optimize battery usage daga kasa zaka kaga ansa Apps not optimize kana danna wa saika mai dashi All shikenan ka gama saita wannan App din da kayi kira zai fara yima record kiran Whatsapp ne ko nomal kira.

IDAN KANA SON DOWNLOAD DINSA GA LINK NAN A KASA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.amcompany.callrecorder.gold

bayan ka danna kai tsaye zai kaikai playstore. A nan ne zakayi download na Application din.

KU dai ku cigaba da kasancewa damu a koda yaushe domin samun abubuwa kimiyya da fasaha

mungode 🤝🤝🤝

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!