yanda zaku sayi data a farashi Mai saukin gaske secret code

Assalamu Alaikum yan uwa barkan mu da sake saduwa a wanan lokacin a yau nazo muku da hayar da zaku iya siyan data a farashi mai sauki a layin MTN

Duba da yanda yanzu ana yawan amfani da data kuma datar tayi tsada wasu ma siyan datar ya gagare su wannan dalili ne yasa muka binciko muku wasu hanyoyi guda uku da zaku iya siyan data daidai aljihun ku ma’ana a farashi mai sauki. 

Idan kana son siyan data 1.2GB akan Naira 150 kacal da farko dole sai kana kan tsarin mPlus

idan baka tsarin mPlus kuma kana son komawa tsarin domin samun damar cin wannan garabasar zaka danna *123# bayan ka danna saika zabi inda akasa Tariff plan kana shiga zakaga mPlus sai kayi join.

Bayan kayi join idan kana son siyan wannan datar 1.2GB akan 150 zaka danna 3442#

Karin bayani game da mPlus shine idan ka siya datar 1.2GB ba zatayi amfani ba dole sai kayi amfani Vpn Stark sannan zatayi amfani zaka iya amfani da 

Samsung max, HA Tunnels plus, HTT Injector, epory for Android and others.

ldan kana son siyan data 1.5GB akan Naira 200 kacal zaka danna  13188# akan layinka na MTN 

Idan kana son siyan data 2GB akan Naira 500 kacal zaka danna 1212# akan layinka na MTN

Wannan sune sabin hanyoyin da muka binciko muku wanda zaku iya samun garabasar data a farashi mai saukin gaske

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!