Jerin Tallafin Karatu (Scholarship) Guda 20 Wanda Duk Wani Dan Nigeria Zai Iya Nema

Jerin Tallafin Karatu (Scholarship) Guda 20 Wanda Duk Wani Dan Nigeria Zai Iya Nema

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

A yau nazo muku da jerin tallafin karatu wato scholarship guda Ashirin 20 wanda duk wani dan Nigeria zai iya neman su.

Kamar yadda kuka sani scholarship wani tallafin karatune da wasu makarantin suke bayarwa domin taimakawa dalibai don samun damar yin karatu kyauta a wasu daga cikin kasashen duniya.

Wasu daga cikin scholarship din zaka samu kome kyauta wasu kuma zaka biya daya bisa uku amma gaskiya na kyautar sunfi yawa.

Muddin kana da dukkan abubuwan da suke bukata.

Dan haka idan kanason cika wanann tallafin karatun ka danna Apply now dake kasa domin cikawa

Apply Now

Allah ya taimaka

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!