LABARI MAI DADINJI DAGA HUKUMAR CBN TA KASA.
LABARI MAI DADINJI DAGA HUKUMAR CBN TA KASA.
Assalamu Alaikum warahamatullahi Taala Wabarakatuhu Barkanku Dazuwa Wannan Site Namu Mai Albarka Na howgist.com Shafin Taimakon Al, umma.
kaman yadda kukasani wannan Shafi Namu Mai Albarka Yana kawomuku ruhotanni da labarai dama Harlan Taimakon Kai da Kai .
Domin hakanne yasa yauma yazomuku da wani Taimakon nakai dakai dangane da wannan canxa kudi da gwàmnatin Kasa Mai mulki karkashin president Muhammad buhari.
Wannan Sanarwace daga hukumar CBN Mai taken Central Bank of Nigeria inda tayi magana dangane da masu ciran kudi akan ATM sannan suna ganin anabasu tsohon kudi akan ATM Amma wannan sanarwa Mai saikice ga dukkan Wanda hakan ya faru dashi to kada yayi kasa agwiwa ya gaggauta rikaran wannan nomber domin bimasa kadunsa Nan take.
Karanta wannan Rubutun Dake Kasa Dakyau.