ABIN DA YAKE JAWO CUTUTTUKA FARJI

  • wai kaga mace da wayonta da hankalinta Amma tana sa jikakken wando ( pant ) wanna yana daya Daga cikin abinda yake kawo cututtuka farji, ga wasu Karin abubuwa da suke kawo cututtuka fari, sannan mace ta bar wando ya dade a jikinta kamar kwana biyu ko uku, yin fitsari bai gama zubo wa ba ki tashi, ko ki ki yin tsarki a kan lokacin, sannan yin tsarki a kan lokaci, sannan yin tsarkin kashi na fitsari shi ma yana kawo kurajen farji a kula, sannan yin tsarki da ruwan sanyi shima yana ba da matsala sosai, sannan idan mace tayi inzali sai ta ki yin tsarki da wuri sai ya dau lokaci, shi ma yana bada matsala, sannan idan kin gama al’adar ki ki yin tsarki a kan lokaci, sannan yawo babu karami wando, to wadannan abubuwa ne idan mace bata kula da su ba, ma’ana ta daina idan tana yi ,Tofa ko hospital Zaki shanye Dan maganin matsala farji to baza ki rabu da ita ba, sannan mace ta rinka biyawa kanta bukata ta hanyar amfani da yatsa, kan hoda a farjinki , matsala ce babba, domin yana jawo cututtuka da dama, ciki har da rashin haihuwa.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!