YADDA ZAKU GYARA FATAR JIKI MAI GAUTSI

- zuma ( FARAR SAKA )
- kwan salwa
- ruwan dumi
Yadda za’a hada
Zaki sami Zuma farar saka tattacciya sai ki fasa kwan salwa a ciki ki juyashi sannan ki shafe jikinki da shi ya rage 5m ko 10m ki shiga wanka sannan ki shiga wanka Kiyi wanka da sabulu ( salwa fairys soap ).