MAN GYARAN GASHI (BAKI DA LAUSHI TSAWO):

Wannan kuma man gashi ne mai sa laushin gashi da tsawo ya yi baki yana shekin haske.

Wannan hadin ba
zai taba barin gashin ki ya kare raye ba kuma zai rika laushi sosai.

Da farko zaki tanadi:

  • Zaitun shitta
  • Man alayyadi
  • Man zaitun
  • Man kwakwa
  • Man albasa
  • Man hulba
  • Man ridi

Za ku hada hulba da lalle gudaya sai ku tafasa, sai
ku tace ku wanke kai da shi, sannan ku hade dukan wannan mayuka da na lissafo ku rinka shafawa a kan ku zaku ga gashin ku yana kara kyau.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!