ABUBUWA DAKE HADDASAWA MACE RASHIN GAMSAR DA MAIGIDANTA

akwai abubuwa masu yawan gaske da suke haddasa rashin gamsar da maigida wata macen ma bata san cewa bata gamsar da maigidanta ba, sai dai kawai taga yana wulakantata yana nuna mata”kiyayya don duk matar da bata gamsar da mijinta to dole ne ya gallaza mata, dole ne yayi mata ukuba, dole ne ya wulakantata ,duk irin dimbin soyayyar da yake yi miki kuwa ba zata yi tasiri ba, don haka sai ki gyara, kaima idan ka gani ka fadawa matar ka domin ta gyara.

  • TAFIYA BABU TAKALMI a cikin gida ,ba karamin jefa mace yake cikin hadari ba, don yana ragye mata ni’ima sosao ko da kuwa kina da wadatacciyar ni’ima rashin sanya takalmi zai iya cutarda mijinki ayi hattara!
  • SAMUWAR FASO KO KAUSHI shima yana haddasa wa mace rashin gamsar da maigidanta don haka a kiyaye!
  • JINKIRIN WANKA HAILA: don a yadda akeso idan mace ta gama al’ada tana gamawa ta sami auduga tasa turaren miski tasa a farjinta zuwa wani dan lokaci ta cire tayi wanka
  • RASHIN ABINCI MAI GIDA JIKI: shima yana haddasa wa mace rashin ni’ima
  • AMFANI DA MAGUNGUNAN MATA
  • barkatal shima a karshe yana haddasa wa mace bushewa, saboda yana matso miki ruwan jiki ne da tsiya, yau da gobe kuma zai kare shikenan kin shiga matsala idan baki cin abinda zai kawo ruwan, ayi hattara! Bako wanne magani zaki dauka kiyi amfani dashi ba ki tabbatar da ingancinsa kuma kin tabbata babu sihiri a ciki.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!