KI GYARA KANKI UWARGIDA
Wannan hadin xai madaki yar lelen mijinki ki xarce sa’a koda ku hudune a wurin mijinku xai xama babu yake xaki fita daban a cikinsu
Abubuwan bukata
- Ruwan kwakwa
- Garin dabino
- Ayaba
- Ridi
- Cukui
- Madara
- Zuma
Yadda za’a hada
Xaki samu ruwan kwakwanki kofi daya sai ki xuba garin dabino cokali ukku sai ki samu ayabarki guda ukku ridi wanda aka soyashi sama sama shima cokali ukku cikui shima cokali biyu sai ki hadasu wuri daya ki markada su sannan kisa madara tagari kota ruwa akalla rabin gwangwani sai ki xuba xuma a ciki kisha wannan hadin xai maidaki yar gata a wurin mijinki