Abubuwa Hudu (4) Daya Kamata Ka Lura Dasu Kafin Kasayi Wayar Android
Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
A Cikin Darasin Namu Nayau Na Kimiyya Da Fasaha, Zamu Kawo Muku Darasin Daya Danganci Wayar Android
Kamar yadda kuka sani Wayar Android Tazama Ruwan Dare Inda Computer Ta Koma Ci Baya Domin A Yanzu Kafin Kaga Mutum Goma Da Computer Kaga Mutum Dari Da Wayar Android.
To Wannan Dalili Yasa Har Kullum Muke Kawo Darasi Dangane Da Abubuwan Da Suka Shafi Wayar Android Ko Abubuwan Da Zamani Yazo Dasu.
To Kamar Kullum A Yau A Cikin Darasin Namu Zamu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Ire-iren Wayoyin Android Din Daya Kamata Kusaya Domin Samun Waya Mai Inganci.
Abu Na Farko Ko Abubuwan Daya Kamata Kayi La,akari Dasu Kafin Kasayi Waya Sun Hada Da…
- Battery
- Storage
- Ram
- Version
Wadannan Abubuwa Guda Uku Sune Abubuwa Mafi Muhimmanci Daya Kamata Kayi La,akari Dasu Kafin Kasayi Sabuwar Waya.
Abu Na Farko Dai Shine ( Battery ) Kamar Yadda Kowa Yasani Battery Dai Shine Lasting Na Waya Kuma Shine Abu Na Farko Da Mafi Yawancin Mutane Sukafi Bukata.
A Babu Ace Wayarka Ta Kasance Tana Da 4000 Ko 5000 Zuwa 6000 Ko 7000 Battery, Hakan Zaiyi Matukar Taimaka Maka Sosai Wurin Amfani Da Wayar Android.
Abu Na Biyu Shine ( Ram ) Nasan Mutane Da Yawa Basu San Amfanin Ram Ba Kawai Dai Suna Ganinsa Ne A Cikin Waya.
To A Takaice Bari Na Fada Muku Amfanin Ram A Cikin Wayar Android.
Da Farko Dai Duk Wayar Daka Ganta A Yanayi Na Sauri Ko Bata Kamewa To Aikin Ram Ne, Sannan Shi Ram Din Ya Danganta.
A So Samune Ace Ram Din Yakai Daga 2 Zuwa 6 Ko 8 Ram To Idan Wayarka Ya Kasance Tana Da Ram To Zatayi Matukar Gudu.
Abu Na Uku Shine ( Storage ) Wato Space Ko Ince Memory Nakan Waya.
Shima Yana Da Kyau Ace Yakai 23 Ko 64 Ko 128 GB Domin Tahakane Kadai Bazaka Samu Wasu Matsaloli Da Yawaba.
Sai Abu Na Karshe Wato ( Version ) Shi Version Yana Amfani Ne A Bangaren Application Da Games.
Idan Yakasance Wayarka Bata Da Version Babba To Batayi Wasu Games Dinba.
Haka Zalika Idan Wayarka Ta Kasance Mai Babban Version To Shima Wasu Games Din Bazasuyi Ba.
Yadai Danganta Kawai Da Ire Iren Games Din Ko Applications Din Da Kakeson Yin Amfani Dasu.
Wayoyi Masu Irin Version Din Daya Kamata Kasaya Sun Hada Da Waya Mai Version 9,10,11 Ko 12.
Mungode Saimun Hadu Daku A Wani Sabon Darasi Anan Gaba Inda Muke Fatan Zaku Kasance Da Wannan Shafi Namu Akowane Lokaci.