ABUBUWAN DAKE RAGE DUMIN HQ WANDA YA KAMATA KU SANI MATA
- tsarki da ruwa sanyi
- yawan wawan zama
- rashin lulluba lokacin harka ko kuma fan ko ac na kunne
- saka yatsa a hq
- yawo ba takalmi a tsakar gida
- ko infection
- mai gida kasa ido domin wanna gyara ka ne.