MAGUNGUNAN DA KUKAR MIYA TAKEYI

  • Kuka tana maganin zazzabin maleriya
  • kuka tana maganin tarin fuka TB
  • Tana kara ingana garkuwar jiki
  • Kuka tana ƙara jini a jiki
  • Kuka tana maganin gudawa
  • Kuka tana maganin hakori
  • Kuka tana maganin ulsa
  • Kuka tana rage ƙiba
  • Baya ga waɗannan, idan ana shan kuka ba zai sa mutum ya samu kumburin ciki ba saboda rashin narkewar abinci sakamakon sinadarin fibre da ke cikinta
  • Haka kuma ga wadanda ke son rage tumbi ana iya shan ganyen kuka domin yana narkar da kitse
  • kuka tana maganin ciwon ulsa – “ga mai ulsa zai kaɗa ganyen kuka a ruwa a sha, cikin lokaci kaɗan zai samu saukin ulsa.”
  • Kuka tana ƙara ni’ima ga mata da mazakuta ga maza
  • Masana sun ce saboda tasirin kuka wajen inganta ruwan jikin mutum, tana kuma tasiri wajen ƙara ni’ima ga mata
  • Yadda ya kamata mata su yi amfani da kuma za a samu sassaƙin kuka a wanke sosai sai dinga sha kofi ɗaya da safe da yamma
  • kuka tana kara wa maza karfin jiki da mazakuta. Haka kuma mazan da ke son jikinsu ya buɗe kuka tana taimakawa saboda sinadaran da ke cikinta.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!