AMFANIN FUREN AYABA GA LAFIYAR DAN ADAM:

FUREN AYABA :

1-HAWAN JINI :

Asami Furen Ayaba da Ganyen Ayaba Adafa su su dahu Sosai A Sha Qaramin Kofi 20cl da safe bayan An Karya a dau lokaci ana Sha Za’a Rabu da Hawan Jini da Yardar Allah Komai Hawan Shi Komai Dadewar Shi.

2-CIWON SUGA :

A Sami Furen Ayaba da Danyar Ayaba Guda daya dafa a na Karyawa da Rabin Babban Kofi 30cl Kafin Aci Komai Ayi Sati 8 ana Sha Za’a Rabu da Ciwon Suga Gaba daya da yardar Allah.

3-TSAKUWAR QODA:

Adafa Furen Ayaba Asha Babban Kofi Safe da yamma Za’a Fitsarar da Tsakuwar QODA

4-CIWON SIKILA:

Shan Dafaffen Furen Ayaba Akai Akai Gamai Ciwon Sikila Nasa ya Rabu da Ciwon Gaba daya.

5-H.I.V. CIWO MAI KARYA GARKUWAR JIKI:

Mai dauke da Ciwon Sida (Qanjamau) Idan Yana Shan Dafaffen Furen Ayaba Akai Akai
Garkuwar jikin shi Bazata Karye ba, Amma baya Maganin Warkewa daga Cutar.

6-HAKI:

Mai Fama da Matsalar Haki Ya dafa Furen Ayaba da Yan Qananan ‘Ya’yan Ayaba da ba suyi Qwari ba, Asha Sau 3 Kwana 3
Za’a Sami Lafiya da Yardar Allahu

7-SHAQUWA:

Adafa Furen Ayaba da Garin Tafarnuwa Cokali Daya, Asha Sau Daya babab Kofi Kwana 7 Za’a Warke da Yardar Allah.

A turawa yan uwa domin su amfana

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!