- cin kokomba yana maganin kishirwa
- cin kokomba yana maganin ciwon Kai
- cin kokomba yana anzigo fitsari ayi tas
- amfani da kokomba yana maganin shawara
- kokomba yana maganin kwarkwata Sai a goga a Kai
- kokomba tana maganin dishi-dishi baki a fuska mutum Sai a rinka gogawa
- kokomba tana maganin kaikaiyin fata Sai a rinka gogawa
- Mai fama da zafin fitsari Sai yayi amfani da kokomba yana ci
- kokomba tana maganin maleriya ( malaria )
- Mai fama da zafin ciki to Sai ya goga kokomba cikinsa kamar lalle da daddare zuwa Safiya
- cin kokomba tana maganin ciwon koda.
- kokomba tana narkar da abinci a cikin Dan Adam
- shan kokomba yana gyaran hanta.
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!