MAGANIN ULCER CIKIN KWANA 7 DA YARDAR ALLAH.
DUK WANDA YA KARANTA YAYI KOKARI YA TURAWA SAURAN YAN UWA DOMIN SUMA SU ANFANA.
Duk mai fama da Ulcer kar yayi wasa da wannan fa’ida.
WANNAN MUJARRABUN NE
Duk matsalar ka da ulcer,duk takurin ka da ulcer duk yadda ulcer ta takura maka,koda tana hana ka cin wani abu.
- Kamar mai sa ciwon baya
- Ko ciwon ciki
- Ko zafin jiki
- Ko zazzabi
- Ko kashin majina
Insha Allah wannan fa’ida zata magance maka matsalar ulcer.
ABINDA ZAA NEMA.
- Cabbage (Kabeji) musamman jan kabeji
- Garlic(Tafarnuwa)
- Zuma
YADDA ZAA HADA.
Da farko zaka samu kabeji danye kamar ka yayyanka kanana ka debi kamar cikin hannu sanna a samu Tafarnuwa kwagoyin ta guda 2 a samu ruwa kofi 1 sannan a samu blender.
Sai a zuba ruwan kofi daya a ciki a zuba kabejin a ciki da kuma Tafarnuwa sai ayi blending nasu,a juye a kofi sannan a zuba zuma chokali 5 a ciki asha da safe kafin aci komai.
Insha Allah idan akai na tsawon sati 1 zaa samu waraka, wannan MUJARRABUN ne kar ayi wasa dashi.
Allah yasa mu dace.