ANFANIN MISKI DA YADDA AKE ANFANI DASHI
- Uwargida shi dai miski baya maganin infection amman Yana kore karni da warin HQ
- yana maganin warin gaba
- Yana kara karfin jiki
- Yana maganin namijin dare
- Yana taimakawa mata masu matsalan haihuwa idan suna anfani dashi
- bayan gama jinin al’ada
- Yana maganin kaikayin gaba
- Yana maganin kwayoyin cutuka
- Yana tsaftace gaban mace
Sannan karki yawaita sashi koda yaushe ,saidai akalla sau uku a sati daya ,sanan mussanman idan kika gama period Yana da kyau sosai ,ki rinka goge HQ dashi ko kiyi matsi dashi .