ANYI LUNCHING MARA WALLET

DUK WANDA YAKE DA MARA WALLET KAJE KAYI UPDATE |

KA CIRE TSOHUWAR KAYI DOWNLOAD SABUWAR|

Duk mai buƙatar samun kyautar $1 wanda darajarsa takai N730 da kuma Mara Token ya gaggauta yin rajista ta wannan link da yake ƙasa:

ANA KYC YANZU CIKIN SABUWAR MARA WALLET |

Alhamdulillah! My alert from mara ? Bahaushe na cewa, ‘ A sa a baka ya fi a rataya,’ sanan ya kara cewa, ‘Kwai s baka ya fi kaza a akurki.”

Kamar yanda ku ka sani, an jima ana ta tallata mana MARA Exchange, domin samun na kashewa, to nima yau sun biya ni, na samu kudin siyan Siminti buhu biyu.

MARA AFRICA. Sabuwar Exchange ce, wacce da zarar ka yi registration za su baka kyautar 2 USDT.

Sannan idan ka gayyaci abokinka, za su kara maka kyautar 1 USDT.
Idan aka ce maka USDT, ana nufin Dalar Amurka, a yanzu idan ka canja 1 USDT tana kama Naira 730. Kenan za su baka kyautar Naira 1300+.

A matsayin ka na wanda aka gayyata, idan an baka kyautar wannan 2 USDT, to ba za su fita ba, har sai sun kaddamar da Exchanges din, amma za ka iya cigaba da gayyatar mutane, samunka na karuwa.

Idan kuma kana son ka fara cin moriyar kudin kafin su ƙaddamar da Exchange din, sai ka samu zarrar gayyatae mutane 40 a sati, sannan ka nemi a baka kanbun Mara Champion.

Ga waɗanda basu yi Registration ba, to ga Link ku yi.

https://mara.xyz/me/5MQG7J

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Check Also
Close
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!