Yadda zaka dawo da komai daka rasa a wayarka

Assalamu alaikum yan uwan barkanmu da sake saduwa a wannan sabon darasin me matuƙar sauƙi da kuma muhimmanci.

A kwanakin baya munyi bayanin wani Application wanda ze baka dama ka dawo da dukkan abubuwan da ka rasa a wayarka, misali, irinsu hotuna. To a yau mukazo da wani wanda ya fishi sosai, domin kuwa wannan yana da sauƙi kuma a cikin dannawa uku zaka dawo da abubuwanka, kamar su hoto, bidiyo,sms, kai harma da contacts na wayarka. wannan Applications ɗin ze baka dama ka aje shi a wayarka domin gudun ko ta kwana saboda yana da kyau ka barshi a wayarka kafin ka tsamu matsala.

Idan kanasan downloading wannan App ɗin

Download Now

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!