Yadda Zaka Samu Aiki A Kamfanin Venmac Resources Limited Albashi 30K Zuwa 50K A Duk Karshen Wata

Assalamu Alaikum Warahmatullah
‘Yan uwa barkan mu da warhaka, yau zamu yi bayani ne akan yadda mutum zai samu aiki a (Venmac Resources Limited) wanda a duk karshen wata za’a biyaka kudi 30,000 zuwa 50,000 in shaa Allah.

Idan kanada takardar shaida na kammala Secondary School ko kuma takardar shaida na kammala karatu wanda yafi Secondary School toh zaka iya neman aikin in shaa Allah.

Sannan kamfanin Venmac Resources Limited yana daya daga cikin manyan kamfani na saukar baki a Nigeria.

Venmac Resources Limited yanzu sun shirya tsaf zasu kara daukan ma’aikata masu yawa dan inganta tsaro na kamfanin.

Mutanen da zasu dauka aikin zasu rinka kula da shige da fice na kamfanin

Idan kanason cike wannan aikin kuma kanada takardar shaida na kammala karatu toh CV dinkane ta wannan Email: info@venmacresourcesltd.com sannan kuma a wajen subject na email din zaka rubuta sunan aikin ne.

Karin bayani: duk abinda baka fahimta ba zaka iya ziyartan website din su

Venmac Resources Limited

ko kuma ta number wayarsu kamar +234 813 158 8578 da +234 807 172 9192 sai kuyi magana.

Allah yabada sa’a

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!