Bangarorin Guda Biyar Da Zasu Hana Ka Cin Gajiyar Aikin Kidaya Koda Anyi Maka Approved

Assalamu alakum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

Aikin wucin gadi da yayi na aikin kidayar jama’a , bangarorin nan biyar basa cikin wanda zasu gudanar da aikin ko da ko mutum ya samu Approval saboda cikin jarin sunayen abubuwan nan akwai abun da ita hukumar ce take baiwa ma’aikatan ta damar nema .

  • Coordinator
  • Field Coordinators
  • Field Supervisor
  • Quality Assurance Assistants/Rovers
  • Monitoring & Evaluation Officers

Facilitators da workforce sune suka karbi horo tun a farkon shekarar nan ,cikin watan ukun nan da muke cike akai musu payment na allowance naira duba 171k yayin da wasu daga cikin su suka samu naira duba 141 , hukumar kidaya ta tsara facilitator da workforce zasu baiwa Enumerator da Supervisor horo a dukkan Ƙananan hukumomi 774 da muke dasu najeriya ana sa rai satin da zamu shiga na gobe hukumar zata fara aikawa da wanda aka aminci da neman aikin su sakon Email address.

  • Supervisor
  • Enumerator

Har yanzu adaden yawan mutanan da ake bukata basu kai ba shiyasa hukumar bata rufe aminciwa da neman aikin Applicant ba , wanda har yanzu APPLICATIONS STATUS nasu yana Pending su jaraba sake komawa sakàteriya inda akayi musu screening ko Allah zaisa a dace .

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!