CIKAKKEN BAYANI AKAN ZOGALE DA AMFANIN DA YIKEYI A JIKIN DAN ADAM

Ga wasu daga cikin amfani 10 da zogale ke yi:

1.Da farko zaa dafa ganyen zogale da zuma a sha kamar shayi domin magance gyambon ciki wato ulcer.

2.Duk wanda ke fama da ciwon kai ya nemi ganyen zogale ya shafa a goshinsa.

3.Ganyen zogale na amfani wajen tsayar da jini idan mutun ya yanke.

4.Ana hada zogale da man zaitun domin maganin kurajen jiki.

5.Ana zuba garin zogale a cikin abinci ga mai cutar hawan-jini da neman karin kuzari.

6.Zogale na saurin warkar da rauni ko gyambo.

7.Fure zogale da zuma na kara wa mace ruwan nono a lokacin da take shayarwa.

8.Ana dafa furen zogale da citta domin magance ciwon siga da yawan fitsari.

9.Ga mai ciwon shawara ya nemi zogale da kanwa kadan ya dafa.

10.Diga ruwan zogale na maganin ciwon kunne da ido.

Wannan wani na ga shima na ga ya rubuta ina fatan zamu dauki abubuwan amfanin cikinsa

Kadan daga cikin sirrikansa shine in zaki jiƙa kanunfari at least ki bari yayi 2-3 days kafin ki sha. Kuma ki zuba shine yanda in ya jiƙa ruwan zai koma brown. Babban goran faro ki sa masa cokali uku na kanunfari.

Kanunfari Yana taimakawa wurin rage ciwon mara ga mai ciki da kawo haihuwa da wuri.

Kanunfari yana hana me ciki ciwon mara kuma yana taimakawa wajen haihuwa da sauri.

Please share after reading

Don’t edit don Allah

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!