CODES 15 NA WAYA DA SUKE AMFANI DA KALA-KALA WANDA BA KOWA YASANSU BA.

Akwai Codes da yawa da yawancin mutane basusan su ba, kuma Codes din sunada matiqar Amfani musamman ga wadanda basu iya su shiga da fice a waya ba.

Idan kanaso kaga Screen Menu din wayarka tareda duk wasu surrika na wayar, musamman ma idan kaje siyenta a kasuwa domin ganin gaskiyar sirrin wayar sai ka danna wadannan Codes din; #4636# #

Idan kanaso kaga IMEI din wayarka, wato IMEI yanada matiqar amfani da fa’ida kasanshi, karka sake kanada waya amma bakasan IMEI din wayar ba domin hakan Ganganci ne, ka danna wadannan Codes din domin ganin IMEI din wayarka; *#06#

Idan kanaso ka hana shigowar kira a wayarka sakamakon kana wani aiki mai amfani da wayar kuma bakaso ana takura maka da kira to sai ka danna wadannan Codes din; * 33*# amma wannan ga masu IPHONE ne kawai.

Factory Reset; wato idan kanaso kayiwa wayarka dan karamin Plashing kokuma nace Reset, ta yadda zaka goge komai na wayar ta dawo kamar sabuwa sai ka danna wadannan Codes din basai kadinga shige-shige a wayar ba kokuma ka kai wurin masu gyara kawai ka danna wannan Codes din; ##7780## .

Reinstall Android: idan kanaso kayi reinstall din apps din da kadade da gogewa kanaso kadawo dasu kawai ka danna wadannan Codes din; 27673855#

Karawa Network Karfi; idan wayarka batada karfin network kanaso network dinta yayi karfi yadda zakayi amfani da abunka normal to ka danna wadannan Codes din; *3370#

Sauraron Last 20 kiran da kayi; shin kasan cewa duk kiran da kakeyi yanayin saving a wayarka batare da kasani ba, yananan yana Recording duk abinda kuka tattauna kaida budurwarka kawai danna wadannan Codes din; #8351##

Service Center Nomber; #50057672#

Kashe waya da wuri; idan kanaso wayarka ta mutu da wuri batareda sai kaje wurin kashewa ba, kayi amfani da wannan Codes din; ##7594##*

Call Waiting; *43#

Samsung Service Menu; *#0011#

Canja Service; 3001#12345#

Voice Mail; *#21#

Rufe number; *#30#

Note!! Ba kowane Codes yakeyi ba idan akwai Sim card a waya ba, wani Codes din sai kacire Sim cards sannan zaiyi..

Allah yataimaka

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!