YADDA ZAKA IYA GANO SIRRIN WAYAR DANKA KO ‘YARKA BATARE DA SUN SANI BA

Tickle my phone wata fasaha ce da take baka damar sarrafa duk wata wayar Android ta hanyar amfani da wata wayar ba tare da sanin me wayar ba. Fasaha ce da zata baka damar sauraren wayar wani, gano wadanda suka kira shi ko suka turo mashi message da sauran su.

ABUBUWAN DA ZAKA IYA YI DA WANNAN FASAHAR

1- Zaka iya amfani da wannan fasahar wajen gano mutanen da suke kiran yarinyar ka ko kuma saurayin ki.

2- Zaka iya binciko wadanda babyn ka ke kira.

3- Zaka iya gane messages din da aka tura ma wanda kake ma binciken ƙwaƙwaf da kuma wadanda ya tura.

4- Haka kuma zaka iya bama wayar umarni a kowane lokaci tayi maka recording hirar da babyn naka take yi da abinda take fada da abinda ake fada mata.

5- Za kuma ku iya ba wayar umarni akan ta dauko maku hoto ko videon wurin da take. Da sauran su.

ABUBUWAN DA AKE BUKATA

1- Wayar android wadda za’a sarrafa wato ta wanda kake son kayi ma binciken ƙwaƙwaf din (a lura dole sai wayar ta zo hannunka)

2- Sai wayar da za’a yi amfani da ita wajen bayar da umarni (wannan za’a iya amfani da kowace irin waya)

3- MB 5 na data

4- Sai email wanda ta cikinsa ne za’a rika turo maka da amsar umarnin da ka ba wayar da kake ma binciken ƙwaƙwaf.

Bayan ka samu duk abubuwan da na lissafa a sama yanzu abinda ya rage sai ka shiga nan kayi downloading tickle my phone. Bayan kayi downloading sai kayi launching ma’ana ka bude shi. Idan ka bude shi zaka ga wani dogon feji mai cike da dokoki kawai kayi scrolling down kayi clicking on “I Accept” nan take zai bude maka. Idan kuwa kayi kuskure kayi clicking akan “I Decline” to automatically zasu kulle application din su.

Dokoki ne suke zayyana maka cewa basu amince kayi amfani da shi don cutar da wani ba, saboda haka idan ka yi amfani da shi wajen cutar da wani to babu hannunsu.

Da zaran kayi accepting zasu bude maka applications din kamar haka:

Sai kayi clicking akan manage sms/text message rules, shafi na gaba ma wani rubutun ne amma a shafin idan ka duba daga sama zaka ga wani hoto kamar haka

Sai kayi clicking akan hoto mai alamar gashin kaza anan zai nuna maka duk hanyar da zaka bi wajen connecting wayar

da kake so kayi ma binciken ƙwaƙwaf din tare wayar da zaka yi amfani da ita. Ba wani settings bane mai wahala kawai zasu baka wasu kalmomi ne wadanda sune kalmomin umarni wadanda duk idan ka samu waya ko wace iri ce ka rubuta kalmomin sai kayi space ka rubuta email dinka through text message ka aika ma wayar da kayi ma installing na application din to automatically da waccan wayar tayi receiving text din zata aikata abinda ka umarce ta ba tare da sanin mai wayar ba.

MISALI

Anan zan bada misalin kalmomin umarni kamar guda uku ya rage naka ka shiga Application din ka kwafo sauran.

1- Idan kana son gane call history na wayar da kake ma binciken ƙwaƙwaf sai kawai kayi amfani da kowace irin waya ka tura mata da text messages kamar haka SENDCALLLOG sirrinwaya@android.com

da zaran wayar ta tayi receiving message din, nan take zata yi creating message dauke da duk lambobin da suka kira ta da wadanda ta kira ta turo maka a email dinka.

2- Idan kana son karanta messages din da aka turo ma wayar da kake spying ko wadanda ta tura ko draft nata, ko saved messages kawai ka aika da sakon SENDALLSMS sirrinwaya@android.com a take application din zai turo maka da duk messages din dake email din wayar ta email din da ka sanya.

3- Idan kana son karar da kudin dake cikin wayar da kake bibiya sai ka aika da sakon CALLNUMBER 08012345678, nan take ba tare da sanin mai wayar ba wayar zata kira duk number din da ka sanya, sai kayi picking ka bari har kudin wayar su kare ta kashe kanta.

KARIN BAYANI

Lamba da Email din da zaka sanya bayan kalmomin umarni, ka tabbatar email da lambar wayarka ne ko kuma wadanda kake son kayi receiving amsar bincike a ciki.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!