Dama Ta Samu: Banking Access Zata Dauki Sabbin Ma’aikata

Assalamu Alaikum Warahmatullah, ‘yan uwa barkanmu da warhaka, yau zamuyi bayanine akan yadda mutum zai samu aiki a Access Bank in shaa Allah.

Kamar dai yadda kuka sani Access Bank na daya daga cikin manya-manyan bankunan dake Nigeria, dama wasu sassan kasashen Africa.

Access Bank dai yanzu sun shirya suna so su kara daukan ma’aikata dayawa dan habaka harkar kasuwancin su na bankin.

Mutanen da zasu dauka aikin da wajen inda za’ayi aikin duk a Nigeria yike, sannan kuma dai kamar yadda kuka sani samun aiki sa’a ne wanda Allah yabashi Sa’a zai samu.

Idan kana son cike wannan aikin saika taba inda kaga ansa apply dayike kasa.

APPLY

Bayan ka taba Apply zaikaiki Website na Access Bank din inda anan ne zaka cike bayananka wadanda ake so gaba daya idan ka gama cikewa saikayi submit.

Idan sun dauke ka aikin zasu tura maka sako ta email address dinka.

Karin Bayani: duk abinda baka fahimta ba zaka iya chatting dasu ta cikin website din cikin sauki.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!