Yadda Zaku Samu Data Kyauta A layin Airtel Akowace Rana
Yadda Zaka samu data kyauta a layin Airtel
Airtel Suna bada kyautar data akullum akan kowani tsari Kake Bawai sai kashiga wani tsari na musamman ba akowani tsari kake zasu baka.
Tahanyar amfani da manhajar Stark VPN zakasamu kyautar data datakai har 50mb akowace rana, dafarko dai yazama dole kadauko application na Stark VPN domin samun damar yin amfani da 50mb dasuke bayarwa akowace rana. Idan kadauko sai kayi install din application bayan kayi installed saika duba saman app din zakaga inda aka rubuta (Auto Server) akasan sa zakaga inda zakayi zabin network dinka sai kazabi Airtel 50mb Daily kana zaba sai kayi connecting idan tarubuto connected zakaga sakonni sunfara shigowa wayanka shikenan kasami 50mb kyau.
Masu Son Sauke wannan Application din sai ku Danna wajen da aka rubuta Download now