YADDA ZAKU GANO SUNAN MUTUM IDAN YA KIRAKU DA NUMBER DIN DA BAKU DA ITA

Yadda Zaka Gano Sunan Mutum Idan Ya Kiraka Da Number Din Da Baka Da Ita.

Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci, Sannunmu Da Sake Jamewa Da Hadewa Daku A Wannan Shafi Namu Mai Tarin Albarka.

Sannan Muna Muku Fatan Alkairi A Cikin Wannan Shafi Namu Mai Tarin Nasara Wato Howgist

To Batare Da Bata Wani Lokaci Ba Zamu Kawo Muku Takaitaccen Bayani Akan Yadda Zakuyi Amfani Da Wannan Application Sannan Zamu Yi Muku Videon Yadda Ake Amfani Dashi Ga Wadanda Basu Fahimci Bayanin Da Muka Kawo Ba.

Shi Dai Wannan Application Yana Da Tsarika Dakuma Dokoki, Tsarinsa Na Farko Shine Baya Amfani Matukar Datar Wayarka Ba,a Bude Takeba

Dokarsa Ta Farko Itace Free Ne Amma Ana Iya Yin Subscription Idan Kana Da Bukatar Hakan, Idan Kuma Baka Bukata To Zakayi Skipping Ne, Wato A Hausance Ka Tsallake Wannan Wuri.

Zamu Kawo Muku Videon Yadda Akeyin Dukkan Wadannan Abubuwa Inda Muke Fatan Zaku Kalli Videon Tun Daga Farko Har Karshe Domin Fahimtar Yadda Asalin Abin Yake.

Daga Karshe Zamu Ajiye Muku Link Da Zaku Danna Domin Yin Download Wato Saukar Da Wannan Application Akan Wayoyinku Cikin Sauki.

Domin Zai Iya Kasancewa Ku Saukar Da Irin Wadda Ba Ita Ake Bukata Ba, Domin Gujewa Hakan Saiku Danna Wurin Da Aka Rubuta ” Download Now ” Kai Tsaye.

Idan Kuma Kuna Son Kallon Videon Yadda Ake Amfani Da Wannan Application Din Saiku Danna Wurin Da Aka Rubuta Kalli Videon Anan.

Mungode Mungode Sai Munhadu Daku A Wani Sabon Shirin Anan Gaba.

Ga Link Din Application Din

???

Download Now

Ga Link Din Videon.

???

Kalli videon anan

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!