DUWAWU GA MACE

Kutiri, mazaunai ko duwawu kamar yadda akafi saninsa da suna, wani bangare na halittan mutum da aka yi mass saboda zama. A kuma tsakiyar marabar duwawun ne Allah Yayi dubura domin tace najasar da mutum ya samar ta hanyar cin abinci da muke kira bahaya a sirrance ko kashi a bayyanai.

Duk wani Dan Adam da Allah Ya halitta yana da mazaune harma da wasu halittun gida dana daji ko dai domin zama kamar ko kuma domin boye ramin duburar kamar yadda nayi bayani a baya.
Wasu daga cikin alamomin da ake bambamta mace dana miji duwawu yana daga ciki, duk kuwa da ana samun wasu mazan da sukeda manyan duwaiwuka kamar na mata wanda hakan a cewar masana akwai matsala.

Duwaiwukan mace yana daga cikin alamun kosawarta ta isa haihuwa bayan tabbatar da bagalaganta. Don haka yana da wuya mace a ganta da manyan duwaiwuka a lokacinda take da karancin shekaru.

Duwaiwuka suna gaba-gaba cikin manyan halittun mace dage fito da kyau dirin halittanta da kyaun siffanta duk kuwa ba kowace mace mace mai duwawu bace ake samunta da kyaun fuska, sai dai akasarin mata masu duwawu sunada kyaun diri kamar yadda bincike ya tabbatar.

Su dai mazaunan matan Allah Yayisu dabam-dabam. Akwai masu tudun da ake musu lakabi da “Kilimanjaro,” da akwai “Duwawun kura” da dai sauransu. Sai dai babu siffar mace mai duwawu dayafi dauke hankalin maza harma a da mata irin mace mai duwawun da siffar da ake cewa ‘Coca-cola shape”. Siffa ne da maza suke sha’awar ganin mace dasu. Duk kuwa da siffar mazaunar mace yana da halaka da asalinta idan danginta sunada shi duk kuwa da ci gaban zamani yazo a yanzu haka ana dashen duwaiwuka da kuma sayarda na roba.

Please share after reading

Don’t edit don Allah

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!