MAGANI DA ANFANONIN RUWAN SAMA,AYATUL QURSIYU DA ZUMA

Da farko za’a nemi ruwan sama na farkon damina kamar lita 7 haka zasu wadatar,sai a zuba rabin Lita a cup ,Sai a karanta AYATUL QURSIYU ana tofawa a ciki har zuwa qafa 50.
sai a zuma Zuma a ciki a gauraya su a sha.
A kullum za a yi haka tsawon sati daya.

Anfanonin sune kamar haka

 • Za a samu Ilmi mai amfani.
 • Ruwan sama Yana maganin yawan mantuwa ga manya da kanani mata da maza.
 • Ruwan sama Yana samarwa jikin mutum da natsuwa da kuma hankali.
 • Ruwan sama Yana maganin rikecewar kwakwalwa.
 • Domin samun karfin basira da fahimta.
 • Ruwan sama Yana kawarda shakku da yawan wasu wasi na zuciya.
Ruwan sama Yana narka jinnun da suka dabaibaye jinin jiki
 • Ruwan sama Yana magance cutukan ruhi
 • Ruwan sama Yana maganin yawan firgita,tsotsayi da jin tsoro
 • Ruwan sama Yana maganin ta6in hankali ga masu matsala ta kwakwalwa.
 • Ruwan sama Yana warkarda cutukan ta dalilin sihiri.
 • Ruwan sama Yana karawa jiki annuri da lafiya

? Mai fama da doguwar jinya a jiki ya jarraba wannan faidar da yardar allah za’a Samu waraka

Mungode

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!