Trending

Yadda Zakucike Aikin Nigerian Immagration Da Kwalin Secondary School.

Zakucike Aikin Nigerian Immagration Da Kwalin Secondary School.

Assalamu Alaikum warahamatullahi Taala Wabarakatuhu Barkanku Dazuwa Wannan Site Namu Mai Albarka Na Howgist.com Shafin Taimakon Al, umma.

Ayau wannan Shafi Namu na hawgist Mai Albarka yazomuku da dama Kuma Garabasa ga wadanda suka kammala karatun secondary domin Cikewa aikin Nigerian Immagration.

Idan kakasance iya secondary katsaya da karatu Kuma kanaso kasamu aiki to ga sabon portal yafito na Immagration Wanda yabada zabi na bangarori da dama wadanda suka kammala karatunsu kaman Haka.

 • Degree
 • NCE
 • Diploma
 • SSCE
 • NABTEB

Da Sauransu.

Ga Mai Bukatan Cikewa Ga Matsalan Aiki Wanda ake Dasu Ga Masu Kwalin Secondary School.

1__Immagration Assistant iii Compass

Shiwannan idan kana da takardar kammala secondary School GCE Ko Neco da Sauransu maanadai wadanda suka kammala secondary School suke da credit sama da 4.

2__Immagration Assistant III Compass 03

Shikuma wannan shine na wadanda suke da certificate na trade ko drive ko mechanic Kuma shima Mai Cikewa ya Tabbatar ya kammala karatun secondary School.

Yadda Zaku Cike Aikin Kai Tsaye

https://www.cdcfib.career/

Idan Kadanna Kaduba Inda Aka rubuta Apply saika Danna Saika Shigar da Bayananka Kaman Haka.

 • First Name
 • Middle name
 • Surname
 • Position you are applying
 • Email
 • Phone number
 • password
 • confirm password.

Amma Awajen Password kasaka Mai karfi kaman kasaka Sinikom5677@@@#

kasakadai suna da Nomber dakuma symbol.

yauwa idan kakammala wannan to kabude profile saika Dauki nombobinka kayi saven nasu saboda gudun matsala .

to daganan saika Shiga ciki ka karasa Cikewa sauran bayananka dakuma Dora hoto da resul na secondary School.

Wanda Bai Ganeba Sai yayimana magana mungode.

Allah yabada Saa Ameen.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!