GA WANI SABON APPLICATION GA MASU WEBSITE ,MARUBUTA KAI HARMA DA DALIBAI

Assalamu Alaikum yan uwa barkan mu da sake saduwa daku a wannan lokaci a yau sabon darasi a yau nazo muku da wani babban Application mai matukar amfani na tabbata zai burgeku.

Sunnan wannan Application din Word Counter Application ne da zai baka dama kasan adadin Words Characters Sentences Paragraphs daka rubuta Wannan Application din marubuta blogs sune suke amfani dashi domin sanin adadin sharudan rubutun da kake amfani dasu a rubutun ka.

Ga masu website kuma kamar yadda kuka sani sharudun website ya kasance Word 500 zuwa sama Sentences 20 zuwa sama paragraphs 20 zuwa sama wannan sune sharudan rubutun da zakayi kasa a website dinka idan kana so su karbeka.

Wannan Application din zai temaka wajan sanin adadin rubutun ka cikin sauki da kwanciyar hankali.

HANYAR DA AKE AMFANI DASHI 

Da farko bayan ka shiga cikin wannan Application din yana da bangarori guda hudu gasu kamar haka tare da bayanan su:-

Input 

Ban garene da zakayi rubu.

Notes

Ban garene da idan kayi rubuta kayi save dinsa zaka ganshi a gurin.

Draft 

Ban garene da idan kana rubuta ka fita daga cikin Application din bakayi save ba idan ka dawo kana zuwa draft zakaga rubutun ka.

Settings 

Ban garene da zaka shiga ka saita wasu abubuwan game da wannan Application din.

IDAN KANA SON DOWNLOAD

Danna nan 

Kai tsaye zaka danna gurin da nace ka danna ma’ana Danna nan bayan ka danna kai tsaye zai kaikai playstore. A nan ne zakayi download na Application din.

Kai tsaye zaka danna yanda akasa install nan take zaiyi install shikenan saika fara amfani dashi. Na tabbata gai burgeka ku .

KU dai ku cigaba da kasancewa damu a koda yaushe domin samun abubuwa kimiyya da fasaha

mungode ???

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

One Comment

  1. Самые важные новинки мира fashion.
    Абсолютно все новости известнейших подуимов.
    Модные дома, лейблы, гедонизм.
    Новое место для трендовых хайпбистов.
    https://furluxury.ru/

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!