Ga Wani Sabon Tallafin Noma Daga Nirsal microfinance Bank
Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
A yau nazo muku da wani sabon tallafin noma daga Nirsal microfinance Bank
Kamar yadda wasu dayawa suka sani bankin Nirsal microfinance Bank ya shahara wurin bada tallafi wato bashi ga ƴan Nigeria domin faɗaɗa koma soma kasuwancinsu domin bunƙasa tattalin arzikin ƙasa da kuma rage talauci a tsakanin Al-umma
Toh wannan karomma bankin yazo da wani tsabon tsarin bada lamuni mai suna Agricultural Finance Facility (AFF) shi wannan tsarin anyi shine tomin manoma in akace manoma bawai sai wanda suke monan da kiwo da sauransu duk yana cikinsu don haka indai kana ciki to wannan tsarin nakane
Dan Haka idan kana bukatar Cika Wannan Tallafin Danna Apply dake kasa
Apply Now
Allah ya bada sa’a