GA WATA DAMA TA SAMU TALLAFIN KARATU ZUWA UNIVERSITY
Assalamualaikum Al’umma barkan mu da sake kasancewa a wanan lokacin
Mai farin cikin sanar daku wata dama ta scholarship da aka bude na makarantu ,Kuma wadanan makarantu da kuke gani dukanin su University ne ,sanan sun bambamta da sauran scholarship da kuka saba ji
Saboda wanan ba’a bukatar wasu takardu barkatai wanan scholarship din da jarabawar SSCE results ma zaku iya cikewa
Ga mutanen da suke da bukatar cike wanan tallafin karatu na scholarship zaku zabi makaranta data muku acikin makarantu 5 ,idan ma kuna bukatar cike duka guda 5 din zaku iya cikewa domin fatan nasara Kuma ba’a San Ina za’a dace ba
KU danna Nan domin cikewa???ga gerin su
Munhttps://www.harvardarabalumni.org/fund https://www.memphis.edu/iss/current_international_students/scholarships.php https://admissions.miami.edu/undergraduate/financial-aid/scholarships/index.html https://www.fdu.edu/admissions/international/scholarships/ https://www.thegatesscholarship.org/scholarshipa