Ga Wata Damar Aikin da Zaka Samu ₦30,000 – ₦50,000 A duk Wata Ga Masu Qualification Na Secondary
Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
Kamfanin Raedial Farms zai dauki ma’aikata a bangaren (Independent Marketer) ta re da basu albashin Naira 30k zuwa 50k a gud wata ga masu Takardun Secondary.
Raedial Farms gidan noma ne wanda ke ba da sabbin hanyoyin samar da sakamako da sabis ga aikin noma, kasuwancin kasuwanci, da sashin sarrafa abinci a cikin sarkar daraja. Tare da gonaki a cikin Benin City da Fatakwal, Raedial Farms ya ci gaba da riƙe mafi mahimmancin ma’auni na sarrafa ƙima da girman aiki.
Domin neman aikin danna Link din dake kasa
Shigo nan don Cikawa
Allah taimaka