Ga Wata Damar Da zaku Samu ₦70,000 – ₦100,000 A Duk Wata Daga Baobab Microfinance
Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
A yau nazo muku da wata hanyar da zaku rinka samun albashin naira ₦70,000 – ₦100,000 A Duk Wata Daga Baobab Microfinance bank.
Baobab ƙungiya ce ta sabis na kuɗi tare da ayyuka a ƙasashe takwas na nahiyar Afirka da lardi ɗaya na China. Ta hanyar rassansa, Baobab yana ba da sabis na kuɗi ga ƙananan ‘yan kasuwa rabin miliyan, yana cika burinsa na faɗaɗa hanyoyin samun kuɗi a tsakanin waɗanda bankunan gargajiya ba su yi aiki ba.
A yanzu haka wannan banki zai dauki aiki a bangaren Loan Officer tare da bada albashin ₦70,000 zuwa ₦100,000 aduk wata.
Domin Neman wannan aikin danna Apply dake kasa
Apply Now
Allah ya taimaka