Yadda Zaka Ciku Cika Aikin Shara Na Kamfanin WorkDay Akan Albashin Naira 30k Zuwa 50k
Abubuwan Da Ake Bukata Awajen Cikewa
- Dole ya kasance kana da tsabta
- Dole ya kasance kana da ladabi da biyayya
- Ya kasance ka iya Decoration
- Wanda ya kammala Secondary zai iya cikawa
- Mai takardar OND shima zai iya Cikawa
Domin Cikawa Danna Apply dake kasa
Apply Now
Allah ya bada sa’a