YADDA ZAKU CIKE AIKIN NIGERIAN FIRE SERVICE AWAYOYINKU NA HANNU.

YADDA ZAKU CIKE AIKIN NIGERIAN FIRE SERVICE AWAYOYINKU NA HANNU.

assalamu alaikum warahamatullahi taala wabarakatu bankanku dazuwa wannan website Mai tarin albarka na howgist.com wannan site ne Mai kawomuku yadda zakucike ayyukan Yi da dama ciki harda tallafe tallafe da Federal government suke badawa dama sauran ayyukan samun kudi da dama.

don hakane wannan website yauma yazomuku da yadda zakucike aikin Nigerian fire service,wato aikin kashe gobara Wanda akewa laqabi da aikin kwana kwana ,Sundai wannan aiki aikune Wanda Yana da matukar muhimmanci Kuma aikine Wanda bawani wahala acikinsa inda Wani lokacinma akandauki lokuta da dama ayyukan baa fitaba saidai zaman office Dan haka ga Wanda yake da shaawa saiya biyomu.don hakane wannan website yauma yazomuku da yadda zakucike aikin Nigerian fire service,wato aikin kashe gobara Wanda akewa laqabi da aikin kwana kwana ,Sundai wannan aiki aikune Wanda Yana da matukar muhimmanci Kuma aikine Wanda bawani wahala acikinsa inda Wani lokacinma akandauki lokuta da dama ayyukan baa fitaba saidai zaman office Dan haka ga Wanda yake da shaawa saiya biyomu.

Dafarko Duk Maison Cikewa Ya Danna Wannan Link Dake kasa

https://cdcfib.career

Idan kashiga zai kaika inda zaka bude profile daganan sauka kirkiri password dakanka bayan kagama Nan zai kaika inda zaka Yi login saikafara shigar da bayananka Amma kutsaya ku lura sosai wajen cikewa ku tabbatar kuncike yadda yake daidai domin gudun samun matsala.
Allah yabada saa Ameen.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!