Shafin NDLEA Ya Dawo Aiki Ga Yadda Zaku Nemi Aikin NDLEA Cikin Sauki
Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai albarka.
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi wato NDLEA, National drug law enforcement agency, sun bude shafin su domin diban sabbin na shekarar 2023 hukumarvta bude shafin ne a yau 12/3/2023 sannan zasu rufeshi ranar 8 ga watan huɗu wato 8 April 2023.
Kafin cika wannan aikin akwai abubuwan da ake bukata kamar haka:
- Dole yakasance kanada katin ɗan kasa NIN number koma yakasance kai ɗan Nigeria ne. Sannan anaso yakasance kanada illimin computer kaɗan amma badole bane
- Dole kayi amfani da email ɗinka da kuma phone number naka yayin cike wannan aikin
- Dukkan takardunka da baka gabatardasu a lokacin da ake ɗaukanka wannan aiki bah toh baza a karɓesu ba daga baya
- Dole yakasance kanada Lafia kuma zaka gabatarda certificate na medical fitness daga asibitin Gwamnati
- Dole yakasance kanada shekara 20 zuwa talatin da biyar 35 years a matakin farko amma a sauran matakan aikin kuma daga 18 zuwa 30years ne saikuma wanda suke fannin lafia wato doctors da kuma drivers za a daukan har 40years ma
- Tsawo karyayi ƙasada 1.65 metres ga maza 1.60 metres kuma na mata
- Masu karatun likita dole yakasance sunada certificate su kuma lauyoyi called to bar
- Kada yakance mai shaye shaye kuma yakasance mai hali mai kyau wanda ba ataɓa gurfanardashi a matsayin mai babban laifi ba
Domin Cika Wannan aikin danna Apply dake kasa
Apply Now
Allah ya bada sa’a