Ga Wata Sabuwar Dama Daga National Directorate of Employment (NDE)

Hukumar dake kula da samar da aikinyi ta kasa National Directorate of Employment (NDE) na sanar da matasan da suke da bukatar neman aikin wucin gadi na gwamnatin tarayya za’a dauki matasa maza da mata dubu 1000 a kowacce karamar hukumar dake najeriya inda gwamnatin tarayya zata ke biyan su naira 20,000 har na tsahon wata uku Naira duba sittin 60 kenan domin yin register ziyarci ofishin hukumar ta NDE dake jahohin su Kona ƙaramar hukuma domin karbar form su cike, yau saura kwana goma Sha biyu a rufe cikewa.

©️Ahmed El-rufai Idris
Kaduna State Coordinator Zumunta Youth Awarenesses Forum.
Allah ya bada sa’a.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!