Ga Wata Sabuwar Dama Kamfanin NNPC Tare da NAE PSC Zasu Bayar da Tallafin Karatu ga Yan Nigeria

Ga Wata Sabuwar Dama Kamfanin NNPC Tare da NAE PSC Zasu Bayar da Tallafin Karatu ga Yan Nigeria
Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
Kamfanin NNPC Tare da NAE PSC Zasu Bayar da Tallafin Karatu ga Yan Nigeria
Wannan wata damace ga daliban nigeria masu bukatar tallafin karatu
Shi de wanann tallafin karatun Hadin gwiwar kamfanonin NNPC da NAE PSC za su bayar da tallafin karatu ga masu digirin farko wadanda suke karatu a jami’o’in Najeriya.
Domin samun talalfin karatun danna Apply Now Dake kasa
Apply Now
Allah ya bada sa’a