Gyaran Tafin Kafa

‘Yan’uwana mata yanzu zan yi bayyani ne a kan yanda za mu kula da tafin kafanmu, ba ku ba zuwa wajen wanke kafa, kawai za ku yi amfani da wannan hadin kuma za ku ga abin mamaki. Ga ababen da za
ku tanada

  • Man shanu
  • Man kwakwa
  • Man ridi
  • Man alayyadi

Zaku hade wanan mayukan gu daya, idan kafa tana
tsagewa ko tana kaushi, da daddare idan za ki
kwanta bacci sai ku shafa wannan mayukan a tafin
kafarku sai ku sami leda ku daure kafar da shi ku
kuma saka safa socks da safe ku wanke kafar da
ruwan dumi ku shafa man zaitun da man ridi Ko

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!