YADDA AKE HADIN NAMAN JIJJIBI
Jijjibi shine gaban shanu
- Garin Ridi
- Garin Minanas
- Grin Na,a Na,a
- Garin hulba
- Kanumfari
- Citta
- Kayan miya
- Maggie
Yadda za’a hada
Ki hadasu a tukunya sannan bayan kin gyara jijjibinki kin yayyankashi seki zuba a cikin wanann hadin magunguna,kiss kayan miya da magi ,kiss a wuta yayita dahuwa ,kibashi wuta sosai har seta dahu sosai yayi laushi soboda Yana da karfi sosai .wanan Hadin Yana da matukar kyau ?.