HADIN MAGANIN CIWAN MARA A SAUKAKE
Kayan hadin maganin da a nema
- kwallan “ya”yan rai dore
- Zuma
- Saiwar zogale
- namijin goro
- daddoya danya ko bushashshiya
Za a soya yayan rai dore dinnan sama sama sannan adakashi ss sai azuba a zuma ajuya ya juyu ss sannan Saiwar zogale da da daddoya da namijin goro dk ana bukatar su da dan dama sai asamu ruwa mai kyau ss azubasu atafasa a sa ” yar jar kanwa kadan atafasa a tabbatar da sun juya sau 3 sannan a bari in sunyi sanyi a dinga sha sau 3 a rana cikin babban kofi za a fitar da mataccen maniyyi da sanyi da magunya kai karin dk abnd za a ji ayi hadin kun bawa kanku bayani sannan wancen hadin zumar za ake sha kullum chokali 2 karami sau 3 arana za a sami ni,ima da shauran abubuwa dk macen dake jin zafi idan me gida yana tarawa da ita to tayi wannan hadin da mai ganin farin ruwa yana fita dg gabanta ko kuraje ko dadewar farji ko na matsematsi Allah ka datar damu